Yadda Zaka Biya Bashin MTN Ka Samu Bonus

By Mr-pressloaded

Updated on:

Yadda Zaka Biya Bashin MTN Ka Samu Bonus,

Jama’a Barkan KunDa Kasancewa Tare Damu A Dai Dai Wannan Lokaci Idan Bashin MTN Ya Kaimaka Ko Yaya To Gafa Hanya Mafi Sauki Zakabi Domin Biyan Bashin Kuma Kasamu Bonus Mai Yawa Mai Tarin Albarka.

Duk Wanda Kaji Hace Maka Kazi Ya Biya Maka Bashin MTN To Wannan Hanya CE Xai bi Domin Biya Maka Bashin.

YADDA AKE Biyan BASHIN MTN A SAMU BONUS

Ga Hanyoyin da zaku yi ma kanku ko kuma kuyi ma wasu su amfana:

Dole mutum ya kasance yana da momo wallet. In baka dashi kuma kai amfani da wannan code din domin bude naka *671#.
Sannan zakayi Funding na wallet din naka ta hanyar tura kudi daga bankin ku zuwa momo wallet din wanda akwai shi acikin mobile app ko kuma masu POS wanda suna amfani da MOMO PSB ko ACCESS YELLO & BETA shine sunan Bankin nasu, Sannan kuman Number ku da kuka bude Wallet Itace Account Number ku da zakuyi amfani da ita wajen funding din. za ku cire 0 in farko Bayan kun sanya kudi zakuje ku kara Danna *671# wanda zai nuno muku abubuwan da zaku iyayi da momo wallet din.

4.Bayan kun danna a option na biyu zaku ga inda a kasa Buy Airtime/Data Sai ku shige shi.

Bayan kun shige shi shima zai nuna muku options Shima sai ku danna Number daya wanda shine Airtime.

Bayan kun shige shi shima zai kai wajen wasu options din Sai ku danna Number ta biyu inda a kasa MTN AWUF4U Plus, Sai ku danna shi Zai kawo ku inda zaku sa number da zaku sa katin a ciki sai kusakata.

Bayan kun danna send zai nuna muku inda zakusa Amount sai kusaka amount din da ake bin ku.

Amma wajen saka kudin Dole sai kun kara Naira 30 ko sama da haka ta hakane kawai zaku samu wannan bonus din kuma zai baku damar kira ba tare da kiran farko sai sunce zasu cajeka ne a main account.

Idan Kuji Dadin Wannan Bayani Namu Ku tura Zuwa Facebook Twitter YouTube LinkedIn Instagram Da Dai Sauran Su.

Muhadu Kashi Na Biyu Yadda Zaka Biya Bashin Airtel Cikin Sauki Da Rahusa.

There are many ways in which you can open a GT Bank dollar account online in Nigeria.

You must have specific documentation that prove you are qualified to hold a dollar account in Nigeria before you may create a domiciliary (dollar) account there. You are already familiar with the specifics of these documents, so you shouldn’t have too much.

But you must be aware that before you can register a dollar account with any bank in Nigeria online, they all require distinct but somewhat similar documents. But because they apply to the majority of Nigerian institutions, the standards I’ve listed below should be taken into consideration.

Online, via Internet Banking
1 . Online, via Internet Banking. Fill in our simple online application form. We will just need a few bits of information, and you’ll need to be aged 18 years or over.

On Your Mobile (GTWorld)

  1. On Your Mobile (GTWorld) Fill in our simple online application form.

In Branch

  1. Pop into any GTBank branch and our staff will be happy to help. In busier periods when staff may not be immediately available, we’ll be happy to book an appointment for a later date.

What you need to apply
If you are a non-account holder, you will need to open a Domiciliary Account with the following documents

Completed (USD) Domiciliary account form

2 (Two) Referees

1 (one) recent passport photograph

A recent Utility Bill

A copy of your Driver’s License or International Passport

An issuance fee of N1,000 (or it’s equivalent in dollars).

If you already have a GTBank Domiciliary Account (USD), you only need the following

Completed (USD) Domiciliary account form

An issuance fee of N1,000 (or it’s equivalent in dollars).

Annual Maintenance fee of $10 (or it’s equivalent in dollars).

You will also need to read and accept our Terms & Conditions.

That is Fully Tutorial How To Open Any Bank in Nigeria and others Too.

Wait For Upcoming Tutorial How You can Open All Nigerian Bank Account In Simple Ways By Using Your mobile phone or PC At Home.

Mr-pressloaded

I am Mati, the storyteller at PressLoaded, who crafts celebrity narratives, unravels relationships, and explores global entertainment. Join me for quick, interesting reads!

Related Post

Binance Lido Quiz Answers Cointips

How To Open Opay Account In Nigeria And Earn Money

How to Share Data on MTN Network to Your Friends and Family

How To Open Polaris Bank Account Online Today

2 thoughts on “Yadda Zaka Biya Bashin MTN Ka Samu Bonus”

Leave a Comment