Gwamnati Ta Fara Tura Kudin Tallafin Shirin Government Enterprise And Empowerment Program Geep 2.0
Gwamnati Ta Fara Tura Kudin Tallafin Shirin Government Enterprise And Empowerment Program Geep 2.0,
GOVERNMENT ENTERPRISE AND EMPOWERMENT PROGRAM GEEP 2.0
Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na PressLoaded.net Shafine Na Taimakon Al, umma Domin Cigabansu.
Sabo da Hakane Wannan Site Yauma Yazomuku Da wani sabon Albishir na wadanda suka cike tallafi daga government enterprises EMPOWERMENT PROGRA.
Shirin Government Enterprise and Empowerment program GEEP 2.0
shirine da ake bada tallafin bashin kuɗi marar ruwa wanda bashinda ba interest akai kona kobo wanda ke karkashin Federal Ministry of humanitarian Affairs disaster management and social development wata hon. Sadiya faruq ke jagoranta
Idan baa mantaba dai ansake bada daman cikewa shi wanna shirinne kanakin da yawuce inda yanzu haka sukafara approved harma da tura kuɗin gawanda suka samu wannan shirin ɗin
Yadda Zaka Gane Koh Kasamu Wannan Shiri.
Donbhaka duk wanda yasamu wannan shirin zai samu saƙo daga bankin access bank mafi yawanci an buɗe musu account da wannan bankin sannan zaiga Approval message wato saƙon cewa yasamu daman shiga wannan shirin daga baya sainyaga kuɗin a cikin account nashi da bankin suka buɗemai
Basaikaje banki ka buɗe account bah suda kansu zasu buɗema wannan abun batareda kasha wahala
Kuma haryanzu ana kan cike wannan shirin bawai an gama bane don haka inbakaji sakobah saika jira inkuma baka cikaba sai kanemi enumerators su cikema koh kaje secteria na local government area ɗinka su cikema kyauta Baa Biyan Kudi wajen cikewa.
Ga Link Domin Cikewa Amma sai Enumerators nasu sune zasu cikemaka.