Biography

Mr 442 Biography Age Net Worth

Mr 442 Biography Age Net Worth,

Barka Ku Da Kasancewa Damu A Wannan Shanfin Nan PressLoaded.net Dake Kawo Maku Labarai Akan Lokaci Da Kuma Baiyana Muku Dukkan Wasu Al’amurra Da Suka Shafin Harakar Yau Da Kullin.

Kamar Dai Yadda Aka Saba Yau Mah Munah Dauke Da Cikakken Tarihin Mawaki Mr 422 Wanda Ya Tsallaka Iyakar Najeriya Zuw Ketaren Wajen Najeriya.

Cikakken sunan: Mubarak Abdul-karim
Inkiya: 442, ko Mr442
Shekaru: 27
Kwarewa: Waka
Matakin karatu: Degree
Gari: Zari’a
Kasa: Nigeria


WANENE 442

Cikakken sunansa Mubarak Abdul-karim Amma anfi saninsa da 442 ko Mr442 Yakasance Daya daga cikin mawakan Hausa Wadda sannan Kuma shahararre a fannin wakokin zamani na rap.

HAIHUWARSA
An haifeshi ne a garin Zaria Dake jahar kaduna a ranar Sha’uku ga watan satumba shekarar alib dubu Daya da dari tarada tsasa’in da biyar (13 September 1995).

Karanta: Cikakken Tarihin Dezell (Dezell Biography)

Mawakin yayi Karatunsa tundaga matakin primary, secondary har yazuwa matakin gabada secondary wato jami’a Yakaranci Ilimin halaiyar Dan Adam ( sociology).

DAUKAKARSA
Daukakar mawaki 442 tafarane tin bayan wakar dayayi na habaici Mai suna “Zindir” wakar dayayi Wadda ya ambaci sunan fitacciyar jarumar nan na masana’antar Kannywood
Maryam booth sabida cin dunduniyarta da wani yayi ya salon videonta a yanar gizo.

Jarumar tasa jami’an tsaro sun kamashi, saide bayan sake mawakinne ya sakeyi wa Jarumar wata Waka Mai suna “My Ajino-Moto” Amma a wannan karar ya yabi Jarumar ne Hakan yasa taimasa kyautar N500000 ( dubu dari biyar ).

Yazu hanzu 2022 mawakin yayi wakoki dasuka haura 20 ciki hadda wakar da ya gabatar da Jarumar nan saifiya Yusuf wacce aka fisani da ( Safara’u kwana casa’in) Mai suna ” KWALELENKA”

Jerin wakokin Mr442 Jerin wakokinsa sun hada da

Zindir
Ajino Moto
Bamaji
Soro some
Bura uba
daka
Sai ran Monday
Kwalelenka
Mace Tareda morell
Dan hisba yayi leaking
Bata kwana
Sai babanshi ft tapshak
Daka
Package ft King Sammy
Shagali
Yin shine
Akan shi
Yan mata 2020
Corona 2020
Banaji Tareda Teeswags 2021
Mr442 2-0
Zarians
Jikinta Tareda Ovista dakuma Teeswags da Tee R
Tabalaga Tareda Teeswags
Siki saka
Kanawan mene
Dalla Dalla 2020
Lokaci 2020
Kotu 2020
Mace 2022
Riga 2022

MABIYA.
Mabiya 442 nada tarun mabiya a shafinsa na yanar gizo inda samada mutane dubu gona sukai subscribing da YouTube channel nashi sannan sama da mutane Samada dubu dari da arba’in da hudu (144k) ke bibiyarsa a Instagram.

Zaku Iya Lalube A Shafukan Sada Zumunta Kamar Facebook, Twitter, Instagram, Telegram, And WhatsApp Domin Shiga Groups Na Samun Update Latest.

Haka Kuma Zaku Iya Kasancewa Du A Wannan Zauren Na PressLoaded.net Domin Samun Wasu Sabbin Labarai Akan Dukkan Wasu Mawakan Hausa Hip Hop A Koda Yaushe.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *